Shehu Sani
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Shehu Sani, ya shawarci shugabannin Arewa da su mayar da hankali kan harkar ilmi.
Abin da ya faru a Kenya, darasi ne ga Najeriya a ra'ayin Sanata Shehu Sani.Sanatan ya ankarar da talakawa irin karfin da suke da shi na juya gwamnati.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa a lokacin mulkin Shugaba Bola Tinubu an fi samun tsaro fiye da mulkin Buhari.
Shehu Sani ya caccaki Majalisar tarayya a kan shirin gina katafaren asibiti, ya e babu bukatar asibitin a Abuja domin 'yan majalisa suna da karamin asibiti.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda ya ceto Cif Olusegun Obasanjo daga shan duka a gidan yari a lokacin da Janar Abacha ya daure su a gidan yari a shekarar 1995.
Sanata Shehu Sani ya bayyana ziyarar da Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i da sauran yan siyasa da suka kaiwa Buhari a matsayin shirin kayar da Bola Tinubu a 2027.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ba da shawara a gayyato hukumar INEC domin warware rikicin masarautar Kano tsakanin Sanusi II da Aminu Ado.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa da Uba Sani ya ke ba tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai kan gwagwarmayar "June 12" a Najeriya.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya soki tsarin sabon taken Najeriya inda ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan yadda zai hada kan 'yan kasar.
Shehu Sani
Samu kari