Shehu Sani
Hukumar EFCC ta samu yardar kotu na tsare Sanata Shehu Sani har tsawon kwanaki 14 domin bayar da damar bincike kan zarginsa da hannu a badakalar wasu kudade.
Wasu mutane sanye da kakin sojoji sun yi awon gaba da wani dan kasuwa mai suna Allhaji Ibrahim Musa Gashash wanda aka fi sani da Sardaunan Matasa, daga gidansa dake Kakuri. Mutanen sun kai 20 kuma sun isa gidansa ne wajen karfe 3
Babban dan gwamnan jahar Kaduna, Bello El-Rufai ya bayyana cewa tarbiyyar daya samu a gida ita ce kada ya saurara ma duk wani makiyinsa ko kuma duk wani mai adawa da shi.
Mun kawo jerin manyan ‘Yan adawan shugaban kasa Muhammadu Buhari da yanzu aka manta da labarinsu. Wadannan Sanatoci sun gane ba su da wayau barin APC.
Duk da cewa zaben 2019 ya zo ya tafi, abubuwan mamaki da yawa sun faru a lamurran siyasar Najeriya. A kowanne zabe a duniya, jam’iyyun siyasa da magoya bayan su ne suke kara karfrin guiwa a karshen zaben, daga nan kuma ake gane wa
Kwamred Shehu Sani ya bada labarin wani Abokinsa da ke sukar marasa goyon bayan kudirin Social Media inda yace duk Sanatan da bai tare da kudirin SM da #HateSpeech ya fito ya yi magana.
Shehu Sani ya bayyana cewa babu bukatar yan Najeriya su tafi neman malaman kasar Saudiyya mai makon haka a bai wa yan kasa kwangilar wannan aiki duk a cikin manufar dogaro da kayayyakin gida.
Sanata Shehu Sani ya fadawa Hadimar El-Rufai ta je ta nemi Mijin aure a wani rikici. Masu bibiyar shafin sada zumunta na Tuwita sun shaida wannan ‘yar takaddama da ta kaure tsakanin manyan kwanan nan.
Sanata Shehu Sani ya nemi Buhari ya sa baki a rikicin ‘Yan Sandan Najeriya inda daukar aiki ya hada Sufetan ‘Yan Sanda da Hukumar PSC fada wanda har gobe rikicin ya ki cinyewa.
Shehu Sani
Samu kari