Shehu Sani
Yau ne majalisar dattijai ta Najeriya ta bayyana babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a matsayin hanya mafi hadari a nahiyar Afirka, saboda matsalar masu garkuwa da mutane da 'yan fashi da makami da suka addabi matafiya da suke bin...
Wani Sanatan Najeriya yayi Allah-wadai da rashin albashin Alkalai a makon nan. ‘Dan Majalisar yace bai kamata ace Alkalai su na samun matsala da albashi ba. Sanata Shehu Sani ne yayi wannan magana ba kowa ba.
Sanatan Kaduna yayi shagube a kan batun kudirin karin albashi. Sanata Shehu Sani yace Buhari bai sake maganar karin albashi ba bayan ya ci zabe ganin shirin da ake yin a kara albashi ya lafa a Najeriya.
Haka nan Sanatan ya yi kira da gwamnati ta yi ma kowanne dan Najeriya adalci ba tare da la’akari da bambamcin addini ko kabilanci ba, da haka ne kawai za’a iya samar da zaman lafiya mai daurewa a Najeriya, inji Legit.ng
Jam’iyyar APC da ludayinta ke kan dawo ta tsayar da Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai domin ya zarce tare da cigaba da yin dare dare akan madadan iko, yayin da PDP ta tsayar da tsohon dan majalisa, Alhaji Isa Ashiru don ya kwace mulki d
Kuma zuwa yanzu an fara samun tabbatattu kuma sahihan sakamakon zabukan da suka gudana, inda yan siyasa da dama da suka tsaya takara sun fara sanin matsayinsu, walau sun samu nasara ko kuma akasin haka, kamar yadda Legit.ng ta ruw
‘Yan Majalisar Najeriya sun soki hambarar da Gwamnatin Shagari da aka yi. A kwanan nan ne‘Yan Majalisar Najeriya su ka dadu su ka yi Allah wadai da abin da Buhari inda su kace kifar da Shagari yayi wa Najeriya barna.
Daya daga cikin shahararrun Sanatocin Najeriya, Shehu Sani, mai wakilcin shiyyar Kaduna ta Tsakiya a zauren majalisar dattawa ta Najeriya, a bisa mahanga da fahimtar sa, ya wassafa wasu dalilai da haddasa talauci a yankunan Arewa.
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, sanata Shehu Sani, ya yi jinjina ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa fadin gaskiyar halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki a yayin da ake daf da gudanar da zabuk
Shehu Sani
Samu kari