Shehu Sani
Tsohon daan majalisar Kaduna Shehu Sani ya zargi shugabanni da kin fada ma Shugaban kasa Muhammadu Buhari gaskiya. Sani na martani ne ga kisan yan Najeriya 30 da yan ta’addan Boko Haram suka yi Maiduguri, jahar Borno.
Mun ji shawarar da Shehu Sani ya bada game da abin da ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa ‘Yan Boko Haram da su ka tuba.
Mun ji cewa Sanata Shehu Sani, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya guji komawa bakin mulkin da Adolf Hitler ya yi a Jamus.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani. Justis Inyang Ekwo ne ya bayar da belin Sanata Sani a ranar Litinin, 27 ga watan Janairu a Abuja a
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisar dokokin tarayya ta takwas, Shehu Sani ya yi ikirarin cewa cigaba da tsare shi da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ke yi ba tare da gurfanar dashi ba ya saba ma y
Hukumar yaki da rashawar ta bayyana faifan muryar ga tsohon sanatan a gaban lauyoyinsa Audu Mohammed Lawal da Glory Peter a ranar Laraba, 15 ga watan Janairu. Tsohon Sanatan ya tabbatar da cewa muryarsa ce a faifan hirar amma ya z
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya maka hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kotu saboda tsaresa da tayi ba bisa ka'ida ba na kusan makonni uku. Lauyan Shehu Sani, Abdul Ibrahim ya bayyana cewa sun mi
Hadimar Buhari ta yi magana game da binciken Shehu Sani da ake yi. Lauretta Onochie ta ce danyen aikin Shehu Sani ne ya dawo masa.
Wani Hadimin Shehu Sani ya fayyace shari’ar da ake yi tsakanin Mai gidan na sa da hukumar EFCC a wata hira da ya yi kwanan nan, ya ce akwai lauje cikin nadin EFCC.
Shehu Sani
Samu kari