Shehu Sani
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa matsawar rashin yarda ya ci gaba a tsakanin yan kudu toh Arewa za ta ci gaba da mulki.
A 'yan shekaru baya bayan nan, jihohin arewa da dama sun tsinci kansu cikin matsalolin rashin tsaro da suka hada da rikicin manoma da makiyaya, barnar dukiya da
Sanata Shehu Sani, ya shawari shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon wasu shugabannin arewa wajen kawo karshen rikice-rikice a yankin arewain kasar.
Shehu Sani ya shawarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya zauna tare da tattaunawa da shugabannin Kaduna ta kudu saboda a kawo karshen zubar jini a yankin.
Lallai Allah ya yi wa yan arewacin Najeriya baiwa na kyau da kamala, za ku tabbatar da hakan idan kuka kalli irin zubi na kyau da 'ya'yan Shehu Sani ke da shi.
Tsohon Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya yi wa Ibrahim Magu wankin babban bargo kan neman beli da ya yi a ranar Juma’a.
Ana cigaba da bankado zargin da ke kan wuyan Mr. Ibrahim Magu a lokacin da ya ke tsare a Najeriya. Mun ji sirrin yadda Ibrahim Magu ya jagoranci hukumar EFCC.
A ranar Litinin, shaidar masu gurfanarwa, Alhaji Sani Dauda, ya sanar da babbar kotun tarayya da ke Abuja cewa, Sanata Sani ya bukacesa da ya bai wa alkalai.
Shehu Sani ya ce a halin da mutane su ke ciki, rashin imani ne a ƙara kuɗin fetur. A watanni biyar da su ka wuce, gwamnati ta ƙara haraji, sannan an rufe gari.
Shehu Sani
Samu kari