Shehu Sani
Masu azumi za su yi murmushi a lokacin annobar COVID-19 a Kaduna domin kuwa Sanata Uba Sani ya ce zai ciyar da gidajen mutane miliyan 2 a cikin watan Azumin nan
A makon nan mu ka ji cewa Masu garkuwa da mutane sun sace mutane 4 da gawar tsohonsu. An sace wannan Samari ne bayan sun dauko gawar Mahaifinsu a ABUTH, Shika.
Sanata Shehu Sani ya bukaci Gwamnati ta fito da sunayen wadanda aka ba kyautar N20, 000. Da alamu Shehu Sani bai yarda cewa an kashe wannan kudi a yanzu ba.
Mun samu labari yanzu cewa Gwamnan Kaduna ya shiga sahun wanda su ka kamu da COVID-19.Mai girma Gwamnan Jihar Kaduna ya shaidawa Duniya wannan ba da dadewa ba.
Tsohon Sanatan Kaduna, Shehu Sani ya yi kira ga hukumomi game da COVID19. Dazu kun ji cewa Buhari ya koma bakin aiki bayan dar-dar din Coronavirus a Aso Villa.
Sani ya kara da shawartar shugaban kasar Najeriya da ya kai ziyara ga jama'ar da fashewa bututun man fetur na Abule-Ado ya ritsa dasu a ranar Lahadi, 15 ga wata
Mun ji labari cewa tsohon Sanata Shehu Sani ya ce akwai laifin shugaban kasa Buhari a tunbuke Sarkin Kano. Auwal Yadudu da Sani duk sun daurawa Buhari laifi.
Tsohon sanatan Najeriya wanda ya wakilci jihar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai karota takwas, Shehu Sani, ya kalubalanci gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a kan tube rawanin Sarkin Kano na 14 Malam Muhammadu Sanus
Tsohon dan majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani ya roka gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a kan ya yafe wa Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II a kan duk wani abinda yayi ba dai-dai ba. Sani ya sanar da hakan ne a yau
Shehu Sani
Samu kari