Cocin Anglican
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da rufe wasu coci-coci da masallaci har ma wuraren tarurruka saboda yawan damun jama'a da su ke da kara a yankunan.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya mika kyautar asibiti sukutum ga coci don samun kulawa na musamman da kuma tausaya wa marasa lafiya da kula da shi.
Wani babban Malamin cocin Katolika a jihar Benuwai, Rabaran Faustinus Gundu, ya riga mu gidan gaskiya, akwai ƙaulani kan abinda ya yi ajalinsa ana ruwan sama.
Wani Fasto ya gamu da ajalinshi bayan ginin coci ya ruguje a kansa yayin gudanar da addu'o'i tare da wasu mutum uku, an tabbatar da cewa mutanen uku sun tsira.
Babban malamin addini kuma mai fada a ji a harkar jami'o'i a Najeriya ya bayyana yanayin da ake ciki na gaza samo mafita ga matsalolin kasar nan a yanzu haka.
Fasto Daniel Olukoya ya kalubalanci sauran Fastoci da ke hasashen zabe da cewa sun zubar da mutuncin addinin Kirista, ya ce su manzannin karya ne.
Wani matashi ya farmaki Faston cocinsu tare da sara masa adda har sai da ya kashe shi har lahira a jihar Delta, rundunar 'yan sanda ta bazama neman shi.
Gungun fusatattun matasa da ba a iya gane ko su waye ba, sun farmaki cocin RCCG a yayin da ake tsaka da gudanar da Ibada, inda suka farfasa muhimman abubuwa.
Fasto David Oyedepo ya bayyana yadda Allah ya albarkaci cocinsa ya ke sauya jiragen sama kamar keken hawa, ya ce a yanzu haka ya na da jiragen sama akalla hudu.
Cocin Anglican
Samu kari