Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Hankali ya tashi yayin da a ranar Lahadin da ta gabata ‘yan sandan Kano suka karbe tsaron babbar fadar Sarkin Kano, inda ƴan tauri ke gadin Muhammadu Sanusi II.
Fitaccen malamin addinin Musulunci a jihar Gombe, Sheikh Adamu Muhammad Dokoro ya tsoma baki kan dambarwar sarautar Kano inda shawarce su kan yin abu domin Allah.
Barista Inibehe Effiong, ya ce hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke kan rikicin Masarautar Kano bai warware takaddamar ba sai dai ya kara rura mata wuta.
Yayin da ake ci gaba da dambarwa kan sarautar jihar Kano, wasu fitattun lauyoyi a Najeriya sun ki yin martani saboda zarge-zarge da ke cikin hukuncin kotu.
Kungiyar lauyoyi a Arewacin Najeriya ta sake magana kan dambarwar sarautar Kano inda ta ce tabbatar da Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano ya yi dai-dai.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai kalubalanci Gwamnan Kano Ganduje a 2020 lokacin da aka tsige shi ba saboda rayuwarsa za ta iya kuntata.
Wani lauya a jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan, ya fassara hukuncin babbar kotun tarayya kan rikicin masarautar Kano. Ya bayyana sahihin Sarki a idon doka.
Kakakin gwamnan Kano ya yi ikirarin sun damu da halin da Aminu Ado Bayero yake ciki ganin yana zaune a rubabben wurin da bai kamata ba watau Fadar Nassarawa.
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan mutuncin Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero a matsayinsa na mutum mai mutunci amma ya bari wasu suka zuga shi.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari