Bikin Sallah
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya amince da biyan albashin ma'aikata na watan Yuni daga gobe Litinin 10 ga watan Yuni saboda yin bukukuwan sallah cikin walwala.
An bayyana yadda wasu mutane suka mutu a jihar Legas yayin da masallaci ya rushe a kansu suna tsaka da sallah a wani yankin jihar da ke Kudancin Najeriya.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya ba ma’aikatan jihar kyautar N15,000 da bashin N30,000 domin bikin sallah cikin walwala ba tare da matsala ba.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya bayyana cewa an ga jinjirin wata kuma ranar Jumu'a, 7 ga watan Yuni za zama 1 ga watan Dhu Hijjah.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da ganin watan Dhul Hijjah a yammacin yau Alhamis 6 ga watan Yuni inda aka tabbatar da gobe 1 ga watan Dhul Hijjah.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci al'ummar musulmin Najeriya da su fara duba jinjirin watan Dhul Hijjah 1445AH daga ranar Alhamis, 6 ga watan Yunin 2024.
Mahukunta a kasar Saudi Arabia sun roki ɗaukacin musulmai na ƙasa su fara fita duban jinjirin watan Babbar Sallah daga gobe Alhamis, 29 ga watan Dhul Qa'adah, 1445H.
Fatima Nayo ta bayyana cewa rashin mata aharkar kida wurin bukukuwan mata zalla da waazin malamai ne ya sa ta shiga aikin DJ. Ta ce za ta kuma ci gaba da fim.
Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya jagoranci sallar Juma'a a masallacin dake fadar gwamnatin Kano. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan tabbatar masa da mulkin Kano.
Bikin Sallah
Samu kari