Sabon Farashin Man Fetur
Najeriya ta rasa matakin farko a jerin kasashe mafi samar da mai a Nahiyar Afirka, ta sauko mataki na uku bayan Libya ta kasance na daya da ganga 1,173m a rana.
Za a ji cewa farashin man fetur da ake siyarwa N617 a yanzu zai ƙara tashi. Shugaba Bola TInubu ne ya cire tallafin farashin mai a ƙasar tun da ya hau mulki.
Kamfanonin siminti na Dangote da BUA sun bayyana cewa sun kashe Naira biliyan 205 kan siyan man fetur a cikin watanni shida na shekarar 2023 saboda cire tallafi
Wani direban motar haya ya bayyana yadda ya tsinci kansa a aikata laifin fashi da makami. Mutumin mai suna Adeniran Jeremiah, ya bayyana cewa tsadar farashin.
Za a ji hasashen farashin da fetur zai koma idan aka gyara matatun kasa. Gwamnati za ta daina biyan kudin jirgi da na sauke kaya idan aka daina zuwa kasar waje.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da jerin jihohin da suka fi fuskantar hauhawan farashin kayayyaki fiye da sauran jihohin Najeriya dalilin wasu matakai.
A yau Laraba 2 ga watan Agusta ne Kungiyar Kwadago na Najeriya NLC ta fara gudanar da zanga-zanga a sassan Najeriya biyo bayan cire tallafin mai da Tinubu ya yi
Kunguyar kwadago ta ƙasa NLC ta caccaki ikirarin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na tara naira Tiriliyan ɗaya cikin watanni biyu da cire tallafin man fetur.
Hukumar kwadago ta Najeriya (NLC), ta bayyana cewa ta na bukatar a kara mafi karancin albashin ma'aikata zuwa 200k, sannan a sauko da farashin litar man fetur.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari