Sabon Farashin Man Fetur
Farashin danyen mai ya kara kudi zuwa $81 saboda takunkumin Amurka kan Rasha. Masana suna fargabar karancin mai yayin da China da India ke neman mai daga Afrika.
Rahotanni sun bayyana cewa an samu karin farashin dauko mai daga rubunan ajiyarsu, wanda ya sa ake fargabar wannan zai jawo karin farashin fetur.
Hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shaida cewa jama'a sun fara ganin yadda matakan gwamnatin tarayya suka fara haifar da da mai ido ga talakawa.
Hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ragargaji Tinubu kan tashin farashin kayayyaki. Ya ce an yaudari Bola Tinubu kan matakan da ya dauka.
Rahoton Ofishin Mai Binciken Kudi na Kasa ya zargi hukumomin man fetur guda biyu na NUPRC da NMDPRA da rashin yin bayani a kan batan wasu biliyoyin Daloli.
An fara zargin kamfanin mai na kasa, NNPCL da karkatar da makudan kudi da ya kamata a ce sun shiga asusun tarayya da sunan gudanar da wadansu manyan ayyuka.
Akwai yiwuwar a samu ragin farashin man fetur ya koma N500 saboda wasu tsarukan da ke tafe a gwamnatin Najeriya. Ana samun sauki a farashin man fetur.
Kamfanin mai na kasa ya bayyana irin manyan nasarorin da ya samu ta fuskar farfado da matatun mai na Warri da Fatakwal, an fara gyaran ta Kaduna.
Matatar man Dangote, kamfanin Heyden da Ardova sun haɗu don samar da mai mai araha. Wannan haɗin gwiwar zai rage farashi da magance ƙarancin mai a Najeriya.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari