Sabon Farashin Man Fetur
Hukumar kwastam ta karya farashin man fetur zuwa N400 duk lita. Za a sayar da fetur a farashi mai rahusa domin rage radadin rayuwa ga talakawan Najeriya.
kungiyar NLC ta ce cire tallafin man fetur ya kawo karin matsaloli, yayin da Tinubu ya kare matakin da zancen ceto makomar tattalin arzikin Najeriya.
Farashin man fetur ya fara sauka a Najeriya bayan matatar Ɗangote ta rage kuɗin lita ga ƴan kasuwa a makon da ya wuce, mun tattaro maku dalilai guda huɗu.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana amince wa da dukkanin tsare-tsaren da gwamnatinsa ta bijiro da su, inda ya ce za su taimaki kasa.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa yanayin kasuwar bukatar fetur a Najeriya ce ta jawo aka fara samun saukin man fetur.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya kara ba 'yan Najeriya hakuri game da mulkin Bola Tinubu inda ya ce yana aiki tukuru domin warware matsalolin kasa.
Har yanzu ba a fara sayar da fetur a kan N935. Kungiyar dilalan man fetur ta yi bayanin jinkirin da aka samu. Amma ta fadi lokacin tabbatar da sabon farashin.
Kungiyar kwadago ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta kara rage kudin man fetur tana cewa lita a N935 ma ya yi tsada sosai. Ana hasashen za a kara samun sauki.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ba zai taba farashin 'yan kasuwa ba Wannan martani ne a kan ko gwamnati za ta rika kayyade farashi kaya don rage hauhawar farashi.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari