Rochas Okorocha
Wata Kungiyar Matasan Najeriya watau Coalition of Ethnic Nationality Youth Leaders of Nigeria ta ba wani Gwamnan APC kyautar gwarzon Gwamna ‘dan kishin kasa.
Mun ji cewa kujerar Sanata Hope Uzodinma ta na rawa bayan kotu ta ce Uche Nwosu ne ainihin ‘dan takarar APC. Jam’iyyar adawa ta nemi Alkali ya duba labarin.
Legit ta lura Gwamnoni sun rasa damar take kowa a zauna lafiya a Gwamnatin APC da alama. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya na datsewa Gwamnonin fika-fikai.
Wani ‘dan kwangila ya tona Sanata mai-ci a Imo da ya sa shi ya sharara a karya a EFCC. Ya ce Okorocha ne ya sa shi, kuma ya koyawa sauran ‘Yan kwangila karya.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai ci, Rohas Okorocha ya karyata batun cewa hukumar yaki da cin hancci da rashawa ta kwato wasu kudade daga hannunsa.
A jiya tsohon gwamnan jihar Imo ya soki gwamnonin arewa kan hana almajirci. Sanata Rochas Okorocha ya fito ya goyi bayan a kyale Almajirai a Arewacin Najeriya.
A makon nan Hope Uzodinma ya ce yanzu ya na boye N2b kowane wata a jihar Imo bayan kwanaki 100 rak da ya yi a ofis. Gwamnan Jihar Imo ya hau mulki ne a 2020.
PDP za ta dawo mulki a Jihar Imo ta Kotun koli inji Shugaban Jam’iyyar. A cewarsa Kotun koli za ta janye hukuncin da ta yi a kan zaben Gwamnan da ya ba Hope Uzodinma nasara.
Sabon gwamman jihar Imo, ya yi wa jama’a karin-haske a wani gidan talabijin cewa bai ce Gwamnatinsa za ta binciki su Okorocha ba tukuna.
Rochas Okorocha
Samu kari