Rochas Okorocha
An binciko hannun tsohon Gwamnan jihar Imo na APC, Rochas Okorocha, cikin badakala. Wani kwamiti ya ce Rochas Okorocha ya yi sama-da-fadi da N6b a Jihar Imo.
Mun ji cewa an hurowa karamin Ministan ilmi wuta a APC kan zargin hada-kai da PDP a zaben Imo. PDP dai ta ce a shirya ta ke ta karbe sa a jihar.
Ejike Mbaka ya gano Jihar Imo za ta koma hannun ‘Dan takarar ‘Jam’iyyar APC a 2020.. Limamin Kiristan ya ja-kunnen duk wanda ba su ji dadin sakon ba, su yi tsit.
Mun taro maku abubuwa da ba ka da labari game da Sanatan da ya rasu a makon nan. Ben Uwajumogu Kakakin Majalisar dokoki ne da ya yi zarra a cikin Sanatocin Kudancin Najeriya.
Uwar jam’iyyar APC ta dage matakin ladabtarwa na dakatarwa da ta yi ma gwamnan jahar Ondo Rotimi Akeredolu, tsohon gwamnan jahar Imo, Rochas Okorocha da tsohon gwamnan jahar Ogun Ibikunle Amosun.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira ga Sanata Rochas Okorocha da ya guji yin kalaman batanci ga arewa, ballantana a yayin da yake tsakar majalisar tarayya. Matawalle ya kara da bukatar Sanatan da ya fito ya ba mutan
Ba boyayyen abu bane cewa wasu 'yan tsirarun tsofin shugabanni da shugabanni masu ci a yanzu sun mallaki dukiyar da zata iya wadata kasa baki daya. Duk da kokarin irin wadannan shugabanni wajen boye irin kadarori da dukiyar da suk
Gwamnan ya kara da cewa amma abin takaicin shine yadda ragowar kabilun Najeriya ke daukan wannan halin kirki na 'yan kabilar Igbo a matsayin rauni. Okorocha na wadannan kalamai ne a wurin taron manyan sarakunan kasar nan da aka yi
Jam’iyyar APC a jihar Imo ta zargi gwamna Rochas da yin amfani da wasu jami’an tsaro wajen murde sakamakon zaben kujerar gwamna da aka yi a jihar ranar Asabar. Jam’iyyar ta yi kira ga magoya bayanta da su saka ido a kan kuri’un da
Rochas Okorocha
Samu kari