Rochas Okorocha
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, a ranar Lahadi ya ce bayyana cewa wani gwamna daga kudu maso kudu, sarki da tsohon sanata daga arewa ne suka tabbatar
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sako tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha bayan ya yi kwanaki biyu a hannunta yana ams
Biyo bayan kame shi, Rochas Okorocha ya bayyana gaskiyar yadda lamarin yake. Okorocha ya ce EFCC ba kame shi ta yi ba, kawai fdai ta gayyace shi ne ya yi bayani
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya shiga hannun hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, jaridar Premium Times ta ce.
Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jihar Imo ya ce zanga-zangar EndSARS ta zalincin 'yan sanda, Boko Haram da sauran matsalolin tsaro sun faru ne sakamakon fatara.
An samu wata ƴar hayaniya a cikin jirgin sama na tashar jirgin Sam Mbakwe dake Owerri a ranar Lahadi tsakanin tsohon basarake, Eze Cletus Ilomuanya da Okorocha.
Wata babbar kotun jihar da ke zama a Owerri, babban birnin jihar Imo ta bada umarnin kwace dukkan kadaroron da ake zargin tsohon gwamna Rochas Okorocha ya samu.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Imo ta saki Sanata Okorocha, tsohon gwamnan jihar bayan kama shi da tayi a ranar jiya Lahadi, 21 ga watan Fabrairu.
Sanatan Imo na yamma Rochas Okorocha ya mamayi Mai dakinsa a ranar Masoya ta Duniya. Sanata Okorocha ya yi wa sahibarsa kyauta mai ban mamaki, ya sumbanceta.
Rochas Okorocha
Samu kari