Rochas Okorocha
Sanata Rochas Okorocha ya yi kira ga mutanen kirki su hadu domin a kawo gyara, yace Najeriya tana bukatar ‘Yan siyasan kirki su hada-kai da nufin canza lamarin.
Sen. Rochs Okorocha ya ce Hope Uzodinma ya na kashewa Jam’iyyar APC kasuwa a Imo. Babban Sanatan APC ya yi kaca-kaca da Gwamnan Imo ne ta bakin wani yaronsa.
An jefi Hope Uzodinma da zargin cewa ya yi wa Jam’iyya zagon-kasa a zaben kujerar Sanata. Sannan kuma Ma’aikata sun je gaban gidan Gwamnati suna zanga-zanga.
Gwamnan yayi kiran ne a wurin taron tunawa da mutuwar mataimakin gwamnan farar hula na farko a jihar, Mr Simeon Ebonka, wanda akayi a Makarantar Owa Model Saka
Sanata Hope Uzodimma ya fadawa Ibo sirrin mulkin kasar nan, ya ce dumin kirji da zafin kai da surutun Biyafara ba zai kai ‘Yan siyasar Ibo fadar Aso Villa ba.
Tsohon gwamnan jihar Imo, kuma sanata mai wakiltar yankin Imo ta yamma, Rochas Okorocha, ya nuna kwadayinsa akan tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Mun ji labari Jam’iyyar APC ta fara kokarin janye Gwamnoni da ‘Yan Majalisar PDP a Kudu. APC ta na zawarcin wasu manyan Jagororin Jam’iyyar PDP a Kasar Ibo.
Shugaban ‘Yan Sanda ya gurfanar da Ikedi Ohakim a gaban kotu. Ana tuhumar Ohakim da laifin sata da karya da sunan Ministan ayyuka da gidaje, Raji Fashola SAN.
Gwamnan Delta Ifeanyi Okowa ya yabawa Shugaba Muhammadu Buhari. Ya ce mutanen Jihar Delta sun ji dadin abin da Buhari ya yi masu na gina titin jirgin kasa.
Rochas Okorocha
Samu kari