Real Madrid
Ronaldo ya shiga littafin tarihi bayan ya ci kwallo 700 a ban kasa. Yanzu Ronaldo ya shiga sahun manyan ‘yan kwallon Duniya irin su 805: Bican 772: Romario 767: Pele 746: Puskas 735: Muller 700.
Cristiano Ronaldo ya fadi lokacin da zai yi ritaya daga buga kwallon kafa. Tauraron Duniya Ronaldo ya hararo karshensa ne a kwallo nan da ‘dan lokaci ba da yawa ba wanda hakan ya ba kowa mamaki.
Cristiano Ronaldo ya fashe da kuka a gaban Duniya wajen wata hira inda Tauraron Duniyar ya fadi babban abin da ke masa ciwo. Abin da ya sa ‘Dan wasa Ronaldo kuka zai ba ka tausayi sosai.
Rahoton da shafin UK Mirror mai lura da sha'anin kwallo ya gabatar, ya fidda jerin kungiyoyin kwallo kafa 20 da suka hadar da manyan kungiyoyi na kasashen Turai daban-daban wadanda suka fi kowanne tara 'yan kwallo mafiya tsada.
Mourinho, dan asalin kasar Portugal, ya bayyana cewa yana kewar kwallon kafa tare da bayyana cewa a shirye yake ya kama aiki da duk kungiyar da ke sha'awar daukansa a matsayin horar wa. Rahotanni sun bayyana cewa tsohon kociyan ya
Shakka babu Gareth Bale zai bar Real Madrid kamar yadda Kocin sa Z. Zidane ya fada. Amma abin tambaya shi ne wa zai kashe kudi ya saye Gareth Bale. Mun kawo Kulobs 3 da ake tunani za su iya sayen Bale daga Madrid.
Pogba na son barin kungiyar Manchester United bayan ya bayyana cewar lokaci ya yi da ya kamata da ya kamata ya kara gaba bayan an fitar da kungiyar Manchester daga gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai. Sai dai ana ganin cewa Manc
Real Madrid ta doke Barcelona ta kafa wani tarihi a Duniya. Kungiyar ta sake lashe kofin Zakarun Duniya karo na 3 a jere. Real ta sake lashe Gasar na Intercontinental Cup a wannan shekara kamar yadda tayi a 2014, 2016 da 2018.
Hukumar kungiyar kwallon kafa ta Real Marid ta sanar da sunan Santiago Solari a matsayin sabon mai horas da yan wasanta bayan sallamar Julen Lopetegui da ta yi daga mukamin, sakamakon ya gaza tabuka wani abin kirki bayan watanni 5
Real Madrid
Samu kari