Real Madrid
Fitaccen dan wasan kungiyar Real Madrid mai rike da kambun zakarar dan kwallon kafa na Duniya gaba daya, Cristiano Ronaldo ya yi barazanar raba gari da kungiyarsa matukar suka siyo dan wasan Liverpool Mohammed Salah.
Mu na da labari cewa Hatsabiban ‘Yan wasan Duniya za su koma taka leda a kasar Sifen. Real na neman sayen Mohammed Salah da kuma ‘Dan wasan gaban PSG watau Neymar Jr su rika bugawa tare da su Cristiano Ronaldo.
Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya ce za a dauki hoton idan sahun Cristiano Ronaldo amma akwai yiwuwar zai buga wasan karshe na gasar zakarun Turai da za su kara da Liverpool. Dan wasan na Portugal, mai shekara 33, ya samu...
Shahararren dan wasan Real Madrid dinnan, Christiano Ronaldo, yana cigaba da iya bakin kokarin sa da bada tallafi domin sharewa al'ummar kasar Siriya hawayen su, kasar data share shekaru da yawa suna cikin tashin hankali...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dake kasar Sifen, Zinedine Zidane, ya yanke shawarar ajiye aikinsa a karshen kakar wasanni ta bana. Zidane ya yanke shawarar ya mika takardar barin aiki a maimakon ya fuskanci kora
Yayin da ya samu hutu biyo bayan samun nasarar kasar sa na samun tikitin zuwa kasar Rasha domin kwafsawa a gasar cin kofin Duniya na shekarar 2018, shahararren
Cikin 'yan kwallon da ake hasashen za su bar Santiago Bernabeu sun hada da Fabio Coentraro da Pepe da James Rodriguez da Alvaro Morata da Diego Llorente da kuma
Pepe mai shekara 34 wanda aka haifa a Brazil amma yake buga wa tawagar kwallon kafa ta Portugal kwallo ana alakanta shi da zai koma Paris St Germain ko kuma
Babban dan wasan Barcelona Neymar Jr ba zai samu buga wasan su da Real Madrid ba. Za a buga babban wasan El-Clasico a Ranar Asabar bayan ya samu jan kati.
Real Madrid
Samu kari