Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da tawagarsa sun kai ziyara ta musamman ga tsohon gwamna, Sanata Malam Ibrahim Shekarau a Abuja.
An samu wasu majiyoyi da suka ce tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso na shirin barin ADC gabanin zaben 2027.
Jam'iyyar NNPP ta zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da haddasa rikicin ADC, tana mai cewa "fushin Allah" ne ke bin sa saboda cin amanar da ya yi wa NNPP a yau.
Daga sanar da ficewarsa daga NNPP zuwa ADC, jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya jawo wa jam'iyyar hadaka karin farin ji a wurin yan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa ficewar tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna ta fara taba APC, an fara samun masu barin jam'iyyar zuwa ADC.
Jagora a APC reshen jihar Kano ya bayyana cewa ba za su zaɓi jam'iyyarsu a kakar zaɓen Gwamna na 2027 da ke zuwa ba, za su canja Abba Kabir Yusuf.
'Yan siyasa da suka hada da nasiru Yusuf Gawuna, Aminu Abdulsalam Gwarzo, Yaya Bauchi Tongo da sauransu sun shiga ADC bayan sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso.
Jam'iyyar NNPP mai adawa ta tausayawa takwararta ta ADC kan rikicin da take fama da shi. Jam'iyyar NNPP ta nuna yatsa ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Yayin ake rikici a ADC, jam’iyyar PRP ta bukaci manyan ‘yan adawa kamar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su hade domin ceton dimokuradiyya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari