Rabiu Kwankwaso
Kwamishinan yada labarai a Kano ya ce rikicin cikin gida ya lalata NNPP, yana mai cewa canjin tambari daga kwandon kayan marmari zuwa littafi ne ya haddasa matsala.
Jam'iyyar NNPP ta musanta cewa Sanata Rabiu Kwankwaso ya tattauna batun komawa APC da Tinubu; ta bayyana rahoton a matsayin ƙarya da nufin ɓata masa suna.
Rabiu Musa Kwankwaso na jinkirta komawa ADC saboda rashin tabbacin tikitin Peter Obi na 2027, tare da shawarwari daga Arewa da Cif Olusegun Obasanjo.
Ba Gwamna Abba Kabir Yusuf ne kadai ya taba ballewa daga jikin ubangidansa na siyasa ba a tarihin Kano, har Kwankwaso ana zarginsa da cin amanar Hamisu Musa.
Jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa abin da ya shiga tsakaninsa da Sanata Hamisu Musa sabani ke amma bai taba cin amanarsa ba.
Jigon jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya ce hadakar jam’iyyun adawa za ta kifar da APC a 2027, yana cewa Bola Ahmed Tinubu ba zai iya lashe zabe ba.
Wata majiya a jam'iyyar APC ta bayyana cewa Rabiu Kwankwaso ya bukaci mamaye APC, mataimakin shugaban kasa da batun siyasar 2031 yayin zawarcinsa.
Kwamishinoni biyar sun yi murabus daga gwamnatin Abba Kabir Yusuf sun bi Sanata Rabiu Kwankwaso. Sun yi haka ne bayan Abba Kabir ya koma APC daga NNPP.
A labarin nan, za a ji yadda kalaman Kwamishinan yaɗa labaran Gwamna, Ibrahim Abdullahi Waiya ya fusata NNPP da ta ce na da shi aka kafa gwamnatin Kano ba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari