Rabiu Kwankwaso
Hukumar DSS ta tsare tare da titsiye wasu manyan hadiman Gwamna Abba Kabir Yusuf kan ƙarar ɓata suna da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shigar a jihar Kano.
Sanatan Rabiu Musa Kwankwaso ya shigar da ƙorafi ga DSS kan zargin cin zarafinsa ta kafafen sada zumunta, lamarin da ya janyo gayyatar wasu hadiman gwamnatin Kano.
Nafiu Bala da ke ikirarin zama shugaban ADC ya ce za su hana duk wanda ya haura shekara 55 takara a ADC. Ana ganin yana yi wa Atiku, Obi da Kwankwaso barazana
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce tsohon mataimakinsa, Aminu Abdussalam Gwarzo ya so ya kore shi daga kan kujerar gwamnan Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana kansa a matsayin jagoran APC a Kano, yana mai cewa ba ya karkashin Abdullahi Ganduje duk da sauya sheƙarsa daga NNPP.
Wani fasto daga Abia, Solomon Emeka Eliyah, ya yi hasashen cewa Peter Obi na da babbar dama ya lashe zaben shugaban kasa na 2027 idan aka gudanar da zabe na gaskiya.
Nasiru Yusuf Gawuna da Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq sun gana da Rabiu Kwankwaso a Abuja a wata tawaga. Mai magana da yawun gwamnan Kano ya yi magana kan ziyarar.
Shugaban tsagin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Nafiu Bala, ya jagoranci masu zanga-zanga zuwa hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
A labarin nan, za a ji Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana damuwa a kan yadda ake zargin hukumar INEC da nuna son kai ana dab da babban zaben 2027.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari