Rabiu Kwankwaso
‘Dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Gombe a Jam’iyyar NNPP, Auwal Isiyaku Seiko, ya maka jam’iyyar a gaban babbar kotun jihar saboda batun takara a zaben 2023.
Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Rufai Ahmed Alkali, ya bayyana cewa Rabiu Kwankwaso da kansa ya rubuta manufofinsa kuma da gaske yake son lashe zaben 2023.
Bayan an ji rikici ya kaure tsakanin Alhassan Ado Doguwa da Murtala Sule Garo, sai ga rahoto Alhassan Doguwa ya fasa-bakin Jagoran Jam’iyya a wajen taro a Kano.
Za ku ji alkawuran da Rabiu Kwankwaso ya yi wa Yan Najeriya a takardar manufofinsa. An fara ne daga hadin kai da kawo zaman lafiya zuwa bin doka da tsarin mulki
Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, zai maida hankali a kan harkar ilm, yace zai tsawaita wa’adin jarrabawar JAMB kuma ya magance rashin zuwa makaranta
Shugaban tafiyar Gawuna/Garo 2023 a Kano Central, Faizu Alfindiki, ya ce ya fita daga tafiyar Kwankwasiyya ne saboda an gina ta kan 'bautarwa da bauta' ne.
Dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabi’u Kwankwaso ya mika ta’aziyya ga shahararren mawakin Davido da budurwarsa, Chioma Rowland kan mutuwar dansu, Ifeanyi.
Kungiyar dattawan arewa ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su latsa dukkan yan takarar shugaban kasa don jin yadda zasu magance matsalolin kasar idan aka zabe su.
Wani jigon jam'iyya mai kayan marmari a Kaduna, Alhaji Ahmes Tijjani, yace babu tantama Kwankwaso ne zai zama zakara a babban zaben 2023 dake tafe saboda w
Rabiu Kwankwaso
Samu kari