Jam'iyyar PDP
Jonathan ya kwashe tsawon shekaru a matsayin sa na dan jam'iyyar PDP tun shekarar 1999 amma sai dai kwanan nan, ba a ganin sa a mahimman tarukan jam'iyyar duka.
Gabanin zaben gwamnan Jihar Ekiti ta ranar 18 ga watan Yuni, tsohon Gwamna Segun Oni, kuma wanda ya zo na biyu a zaben cikin gida da aka kammala a baya-bayan na
A ranar Alhamis, 3 ga watan Fabrairu, mataimakin marasa rinjaye a Majalisar Dattawa, Emmanuel Bwacha, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya k
Yan Majalisar Jihar Zamfara sun fara shirye-shiryen tumbuke mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Gusai daga mukamin shi. Hakan ya biyo bayan wata takarda ta kora ga
Mataimakin shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Emmanuel Bwacha, ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa dake arewa maso yammacin Najeriya kuma jigo a PDP, Sule Lamido, ya yi watsi da batun tsarin mulkin karba-karba a jam'iyyarsa ta PDP.
Gwamna Dapo Abiodun na Jihar Ogun a ranar Laraba ya ce ‘yan ta’adda sun fara bin sawunsa inda suke farautar ransa duk saboda ya kaddamar da shirin kawo karshen
Wani fitaccen sanata dan jam'iyyar PDP ya bar jam'iyyar, ya koma APC yayin da ake ci gaba da fuskantar shirye-shiryen zaben 2023. Ya gana da shugabannin APC.
Rikicin siyasa na ci gaba da tashi a jihar Gombe, inda da dama a cikin 'yan APC da PDP ke ci gaba da daukar zafi tsakanin juna. An yi kone-kone da yawa a jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari