Jam'iyyar PDP
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya faɗa wa ɗan takarar shugaɓan kasa a inuwar PDP cewa zai uya cika burinsa na zama shugaban kasa a Najeriya.
Da ya saurari kalaman Atiku Abubakar, Sarkin Katsina, Dr. Abdulmumin Kabir Usman ya bayyana cewa akwai alamun samun nasara ga 'dan takaran na PDP a zaben badi.
Kamar yadda aka yi da aka yi ambaliya a Jigawa da gobara a Kano, ‘Dan takaran PDP watau Atiku Abubakar ya bada N50m ga wadanda rashin tsaro ya rutsa da su.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya yi alkawarin bude iyakokin kasar nan idan ya yi nasarar lashe zaben 2023 mai zuwa. Ya kuma fadi abin da zai ASUU.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da abokin takararsa, Ifeanyi Okowa sun kai ziyarar girma ga Hajiya Aya Dada a yau Talata a Katsina.
Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta sahalewa jam'iyyar PDP ta gudanar da kamfen shugaban kasa da gwamna a filin karkanda.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema da masu yi masa biyayya za su kauracewa gangamin kamfen din Atiku Abubakar da za a yi a yau.
Kotun daukaka kara mai zama a birnin tarayya Abuja ta tabbatar da sahihancin asalin zaben fidda Gwanin jam'iyyar PDP a mazabar Kaduna ta tsakiya a babban zabe.
Mun samu wani labarin Atiku yana Kaduna, yana ganawa da shugabannin kiristocin yankin. An bayyana bidiyon yadda suke ganawar a cikin wani rahoton da muka samo.
Jam'iyyar PDP
Samu kari