Jam'iyyar PDP
Jigon jam'iyyar APC a jihar Rivers, ya yaba da hukuncin kotu na goyon bayan jam'iyyar PDP ta dakatar da Wike. Eze Chukwuemeka Eze ya ce hukuncin ya yi daidai.
Tsohon shugaban kasa, Chif Olusegun Obasanjo ya kara bayyana cewa dan takarar jam'iyyar Labour, Peter Obi yafi dukkan sauran 'yan takarar cancanta a kasar.
Yan majalisar jiha sun zaɓi Honorabul Blessing Agbebaku a matsayin sabon shugaban majalisar dokokin jihar Edo, sun kuma zaɓi nace a matsayin mataimakiyarsa.
Daniel Bwala ya bayyana kuskuren da shugaba Tinubu ya yi a jawabinsa na ranar dimokuraɗiyya da ya yi. Bwala ya ce yakamaata Tinubu ya tuna da Atiku da Peter Obi
Sanatan Ben Murray Bruce ya kwararawa Bola Tinubu yabo, ya caccaki tsofaffin Shugaban Najeriya. Bruce ya na jin dadin yadda Tinubu ya dauko mulkinsa a yanzu.
Bayanai sun fito kan yadda jagororin PDP su ka goyi bayan APC Majalisa. Nyesom Wike da mutanensa sun taimaka a samun nasarar Godswill Akpabio da Tajudeen Abbas
Tsohon mataimakin kakakin Majalisar Wakilai ta tara, Idris Wase ya bayyana cewa rashin daidaiton da ke cikin jam'iyyarsa ta APC ne ya sanya shi fitowa takarar.
Wasu da ake zaton yan bindiga ne sun yi awon gaba da Eyo Edet, jigon jam’iyyar PDP kuma shugaban gidan man Eyotech Nigeria Limited, a jiharsa ta Akwa Ibom.
Wasu daga cikin gwamnonin APC da PDP sun halarci zaben shugabannin majalisa ta 10 a Abuja. Zaɓen ya samar da Akpabio da Tajudeen Abbas a matsayin shugabanni.
Jam'iyyar PDP
Samu kari