Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta faɗa rikicin rasa manyan kusoshinta a jihar Ebonyi inda a wannan karon ta rasa tsohon mataimakin shugaban majalisar dokoki da wasu manya.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan ya nuna goyon bayansa ga Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa yayin da ake daf da gudanar da zabe a jihar.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da Ministan Ayyuka, Simon Bako Lalong a matsayin wanda ya lashe zaben Majalisar Tarayya a mazabar Plateau ta Kudu.
Tsohon gwamnan Zamfara kuma karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya zargi Gwamna Lawal da kulla masa makirci don a kwace kujerarsa. Ya karyata zargin rashawa.
Kotun daukaka kara mai zama a jihar Legas ta tabbatar da nasarat ɗiyar tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori a matsayin yar majalisar wakilan tarayya.
Yayin da ake dab da zaben Gwamna a jihar Bayelsa, wasu yan barandan siyasa sum kai farmaki a gidan jigon PDP da ke cikin Yenagoa, babbak birnin jihar.
Duk da jigo ne shi a jam'iyyar PDP, Ben Murray Bruce ya ce tattalin arzikin Najeriya ya fara bunkasa bayan karya darajar Naira bayan Muhammadu Buhari ya sauka.
Tsohon ministan ayyuka da tsohon ɗan takarar gwamna karkashin inuwar PDP a jihar Edo, Gideon Ikhine, su ja ragamar magoya bayansu zuwa jam'iyyar APC.
Yayin da ake ta kokarin lalubo hanyar maslaha a rikicin siyasar da ƴa ɓarke a jihar Ribas, masu ruwa da tsakin PDP da lga Ikwerre sun ɗauki ɓangaren Wike.
Jam'iyyar PDP
Samu kari