Rikicin PDP
Babba jigo kuma tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Chief Bode George, ya gargaɗi masu hangen sauya sheka zuwa jam'iyyar APC da su canja tunani tun wuri.
Anyim Pius Anyim ya ziyarci Bola Tinubu a karon farko tun rantsar da shi. Sakataren Gwamnatin Jonathan ya yi kus-kus da Tinubu, ya fadi makasudin zuwa Aso Villa
Tun zaben 1999, PDP ta saba nasara a jihar Ribas, sai a 2023 abin ya sauya zani. 'Yan APC sun fadi yadda Nyesom Wike ya taimakawa Bola Tinubu/Kashim Shettima.
Kotun tarayya ta yi hukunci a shari’ar fatattakar Sanata Mohammed Danjuma Goje daga APC. Hukuncin kotun tarayyar ya zama daidai da matakin da aka dauka a Gombe,
Za a ji an tsaida magana game da kujerar shugaban masu rinjaye da masu tsawatarwa. Daga PDP ana maganar Aminu Tambuwal, Sanata Irete Kolo Kingibe da Abba Moro.
Babbar Kotun tarayya ta rushe korar da aka yi wa tsohon gwamnan jihar Enugu, Chimaroke Nnamani, daga cikin jam'iyyar PDP, tace kwamitin gudanarwa ba shi da iko.
Wata kungiya da ake kira 'Concerned PDP League' (CPDPL), ta ce ba za ta bai wa Aminu Tambuwal goyon bayanta ba wajen zama shugaban marasa rinjaye na Majalisar.
Yanzu ana maganar wanene zai dare kan kujerar shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa. Sanatoci su na kan gaba wajen neman rike mukami mafi tsoka a mukamai.
Tsohon Sanata daga jihar Enugu, Matthew Urhoghide ya ɗora laifin rashin nasarar Atiku Abubakar na PDO kan Peter Obi da Iyorchia Ayu, wanda ya yi rigima da Wike.
Rikicin PDP
Samu kari