Sheikh Aminu Daurawa
Rahotanni sun bayyana cewa manyan malumman Kano ƙarƙashin Sheikh Abdulwahab Abdalla tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun isa fadar gwamnatin Abba.
An bayyana yiwuwar Sheikh Daurawa ya dawo bakin aiki bayan da aka fara sulhu tsakaninsu. An bayyana a baya dalilin da yasa suka samu sabani kan Husbah.
Mataimakin kwamandan Hisbah ya ce shaidan ne ya shiga tsakanin Gwamnan Kano da Aminu Ibrahim Daurawa, ya nuna babu mamaki sun shawo kan Sheikh Aminu Daurawa.
Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya da Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo, sun bayyana rashin jin daɗinsu da kuma yadda suke ganin za a tari hanzarin lamarin.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ismaeel Buba Ahmed, ya yi martani akan sabanin da ya shiga tsakanin Daurawa da gwamnatin jihar.
Bayan Malam Aminu Daurawa ya yi murabus daga kujerarsa, jigon APC, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi martani kan lamarin inda ya ce abin da ya fada ya tabata.
Bashir Ahmad ya ce Gwamna Abba ya kwancewa Hisbah zani a kasuwa, shi ya sa Daurawa ya ajiye aikinsa. Ya ce bai kamata Abba ya fadi laifin Hisbah a bainar jama'a ba.
Shugaban hukumar Hisbah, Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa ya yi murabus daga kujerarsa inda ya ce bai ji dadin maganganun da suka fito daga jihar Kano ba.
Abba Kabir Yusuf ya fadawa Hisbah ko da gyara zaka yi dole ne ka yi wannan gyaran cikin doka da bin tsari. Kalaman Gwamna Abba Gida-Gida sun tabo kuskuren Hisbah.
Sheikh Aminu Daurawa
Samu kari