Sheikh Aminu Daurawa
Sheikh Aminu Daurawa ya tabbatar da komawa kan kujerarsa a matsayin shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano. Ya ce za su ci gaba da aikin kawar da badala.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun sasanta saɓanin da ya shiga tsakaninsu, Hisbah za ta ci gaba da aiki ba sani ba sabo.
Rahotanni sun bayyana cewa manyan malumman Kano ƙarƙashin Sheikh Abdulwahab Abdalla tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun isa fadar gwamnatin Abba.
An bayyana yiwuwar Sheikh Daurawa ya dawo bakin aiki bayan da aka fara sulhu tsakaninsu. An bayyana a baya dalilin da yasa suka samu sabani kan Husbah.
Mataimakin kwamandan Hisbah ya ce shaidan ne ya shiga tsakanin Gwamnan Kano da Aminu Ibrahim Daurawa, ya nuna babu mamaki sun shawo kan Sheikh Aminu Daurawa.
Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya da Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo, sun bayyana rashin jin daɗinsu da kuma yadda suke ganin za a tari hanzarin lamarin.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ismaeel Buba Ahmed, ya yi martani akan sabanin da ya shiga tsakanin Daurawa da gwamnatin jihar.
Bayan Malam Aminu Daurawa ya yi murabus daga kujerarsa, jigon APC, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yi martani kan lamarin inda ya ce abin da ya fada ya tabata.
Bashir Ahmad ya ce Gwamna Abba ya kwancewa Hisbah zani a kasuwa, shi ya sa Daurawa ya ajiye aikinsa. Ya ce bai kamata Abba ya fadi laifin Hisbah a bainar jama'a ba.
Sheikh Aminu Daurawa
Samu kari