Jihar Osun
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da dan takarar da ya samu nasarar lashe zaben gwamnan jihar Osun. Gwamna Ademola Adeleke ya samu tazarce.
Ademola Adeleke na Accord Party ya lashe kananan hukumomi 19 cikin 30 a zaben Osun, inda ya samu kuri’u 511,067 kan 444,815 na jam'iyyar APC mai adawa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta fara sanar da sakamakon zaben gwmanan jihar Osun na kananan hukumomi. Ana ci gaba da tattara sakamakon zabe.
Gwamna Ademola Adeleke na kan gaba da Bola Oyebamiji da kuri’u 64,148 bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 14 cikin 30 na zaben gwamnan jihar Osun
Kwamitin kamfen Gwamna Adeleke ya zargi Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da shirya ayyana zaɓen gwamnan jihar Osun a matssyin wanda bai kammalu ba.
Sakamakon zaben gwamnan Osun na yau Asabar ya fara fitowa daga rumfunan zabe bayan kammala kada kuri'u, tuni dai malaman zabe na INEC suka fara kidaya kuri'u.
Mawaki Davido ya ce Ademola Adeleke na kan gaba a zaben Osun, ya kuma bukaci al’umma su kasance cikin taka-tsantsan yayin da ake tattara sakamakon zaben.
APC ta yi nasara a rumfar Kayode Adereti da tazarar ƙuri’u shida, yayin da ta doke Accord da gagarumar tazara a rumfar Rauf Aregbesola a jihar Osun.
Hukumar INEC ta wallafa sakamakon rumfunan zaɓe 1,011 cikin 3,763 na zaɓen gwamnan Osun a shafin IReV, wanda ya kai kashi 26.87 cikin 100 kawo yanzu.
Jihar Osun
Samu kari