Jihar Osun
Kwanan nan sabani ya shiga tsakanin bangarorin PDP a yankin Ede a jihar Osun. Rikicin cikin gida ya turnkuke PDP, an hallaka wani ‘Dan Jam’iyya a wajen rigima,
An bayyana wani Ministan Buhari da yake yi wa Bola Tinubu zagon-kasa a 2023. Ana tuhumar Ministan cikin gida da hannu a nasarar da PDP ta samu a zaben 2022.
Zababben gwamnan Jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya yi wa mutanen Osun alkawarin cewa ya shirya yi musu hidima. Yace ya san kallubalen da jihar ke fuskanta
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta mika takardar shaidan nasarar cin zaɓe ga Ademola Adeleke, zabeben gwamnan Jihar Osun kuma ɗan takarar jam'iyyar PDP mai ha
Jihar Osun - Gwamnan jihar Osun, Gboyega Oyetola kuma dan takarar jam’iyyar APC a zaben gwamna da aka kammala a jihar ya shirya tsaf domin kalubalantar zaben.
Wasu masu garkuwa da mutane a Osun sun bukaci a biya su N500,000 a matsayin kudin fansar wani mai sayar da burodi da suka sace a safiyar Litinin. Wasu yan bindi
Jihar Osun - Zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya ce da ya sha kaye a zaben da aka yi ranar Asabar da ta gabata a hannun jam’iyyar, APC,
Yan bindiga sun sace Christopher Bakare, mai kula da gonar marigayi tsohon gwamnan Jihar Oyo, Otunba Alao Akala.Daily Trust ta rahoto cewa an sace Bakare ne a y
Abuja - Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Senata Abdullahi Adamu, ya ca faduwar APC a zaben gwamnan jihar Osun jarrrabawa ce daga Allah. Rahoton BB HAUSA NAJERIYA
Jihar Osun
Samu kari