Jihar Osun
Jami'an rundunar ƴan sanda ne ta jihar Osun suka gano gawar wani tsoho mai suna Oladepo Asaolu wanda mamallakin gidan haya bayan kwanaki huɗu da ɓacewarsa.
Hukumar yan sanda reshen jihar Osun ta musanta bididyo da rahoton dake yawo a kafafen sada zumunce cewa an farmaki Bola Tinubu, tace labarin da Bidiyo tsoho ne.
Kotun koli a ranar Alhamis 29 ga watan Satumba ta tattara da zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar da ya lashe.
An kama wani mai aikin gini, Adamu Aliyu, tare da wasu mutane hudu kan zargin fashi da makami da kisar gilla inda ya ce ba zai iya tuna adadin mutanen da ya kas
Wani rahoto mai ban mamaki ya ce, jami’ai kwanstabul na rundunar ‘yan sanda, a ranar Laraba 7 ga watan Satumba sun yi wata zanga-zanga a jihar Osun, ba albashi.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya a Osun sun gudanar da zanga-zanga a kan rashin biyansu albashi tsawon watanni 18. Sun ce yan achaba sun kwace matansu.
Matakin gwamnan jihar Osun mai barin gado na jam'iyyar APC, Oyetola, ja ɗaukar sabbin malamai 1,500 bai yi wa zababben gwamna mai jiran gado Adeleke, daɗi ba.
Za a ji kotu ta tsige Sabon Basaraken da aka nada a jihar Osun, Alkali yace babu wanda yake karagat, duk da Mai girma Gwamna ya bada sanarwar nada sabon Sarki
Sama da wata ɗaya kenan bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, amma wasu jami'an yan sanda sun koka kan rashin biyan su hakkokin su na ba da tsaro a zaɓen.
Jihar Osun
Samu kari