Jihar Osun
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Osun ta karyata rahoton da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamna Ademola Adeleke ya gama shirin tattara kayansa zau koma APC.
Wasu miyagun yan daban siyasa da ake zargin na jam'iyyar PDP ne sun je har cikin gida sun kashe jagoran jam'iyyar APC a a jihar Osun da ke kudu maso yammaci.
Wasu mutane da ake zargin jami'an DSS ne na bogi sun shiga hannun jami'an yan sanda a Osun. An kama su ne yayin da suka tunkari yan sandan suna neman hadin kai.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi wa Tinubu fintinkau a jihar Osun, ya lashe zaɓe a kananan hukumomi 18 cikin 23 .
Shugaban majalisar dokokin jihar Osun, Timothy Owoeye, ya koka kan yadda wasu yan daban siyasa suka yunkurin raba shi da duniya a gaɗin Ilesa yana cikin taro.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya koka kan rashin sababbin kuɗaɗe a hannun mutane. Gwamnan ya bayyana cewa, har yau baya da sabbin kuɗin a hannun sa.
Labarin da muke samu daga jihar Osun na bayyana cewa, an hallaka wani jigon jam'iyyar yayin da ake ci gaba da taron kamfen a wata karamar hukumar jihar ta Kudu.
An tafka asarar dukiyar miliyoyin naira a yayin da wata tankar dakon man fetur da kama da wuta yayinda ta ke sauke man fetur a wani gidan mai dake Idanre a Ondo
Wani abin tausayi ya faru a Alaro Onigbin da ke Owodo Ede a jihar Osun yayin da wani malamin addini da wasu mutane biyu yan uwa suka rasu a rijiya saboda bokiti
Jihar Osun
Samu kari