Jihar Osun
Gwamna Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ya canza shawari kan naɗa sabon shugaban alƙalan jihar Osun, ya rubuta takarda kan batun zuwa ga Alƙalin alƙalai na ƙasa.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi fatali da umarnin Kotun ɗa'ar ma'aikata, ya dakatar da CJ ta jihar Osun ranar Alhamis, 16 ga watan Nuwamba, 2023.
Kotu da dakatar da Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun kan shirinsa na korar shugabar alkalan jihar, Mai Shari'a, Oyebola Ojo daga mukaminta a jihar.
An shiga wani irin yanayi a Jami'ar OAU da ke jihar Osun bayan tsintar gawar lakcara a ofishinsa, marigayin mai suna Dakta Ayo ya mutu a jiya Talata.
Gwamnatin jihar Osun ta fitar da sanarwa inda take fayyace gaskiyar wani faifan bidiyo da ake yadawa cewa Gwamna Adeleke na Osun yaki gaisawa da Ooni na Ife.
Gwamnan jihar Osun, Adeleke zai sha fama da shari'o'i daban-daban biyo bayan korar shugabanni da mambobin majalisar gudanarwa na hukumomin gwamnati huɗu.
Wata babbar kotun tarayya da ke Osogbo, jihar Osun ta daure wasu mutane biyar na tsawon shekaru biyar a gidan gyara hali akan laifin yada bidiyon tsiraci da damfara.
Babbar kotun tarayya da ke zama a Osogbo, jihar Osun ta yanke wa wasu mutum shida hukuncin shekaru biyar a magarkama kan damfarar tsohon kakakin majalisa kudi.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo sun gudanar da zanga-zanga a ofishin hukumar INEC da ke Ibadan kan kama daliban jami'ar bisa zarginsu da aikata laifukan damfara
Jihar Osun
Samu kari