Jihar Ondo
Babbar Kotun jihar Ondo ta umarci a kama tare da tsare mataimakin sufeta janar na yan sandan ƙasar nan na shiyya ta 2 da wani Sufurtanda bisa nuna raini ga Kotu
Wata mata uwan biyu ta ɗauki tsattsauran mataki kan tsohon saurayinta bayan ya kama bugunta dan kawai ya ganta da sabon saurayi, ya nemi kwana da ita ta ƙi.
Gwamnan Ondo ya bukaci Gwamnan CBN ya sauka daga mukaminsa idan zai yi takara. Gwamnan ya ba shugaban kasa shawarar ya shige Godwin Emefiele idan har ya ki.
Fusatattun matasa sun yi ihu tare da fatattakar wani dan majalisar dokokin jihar Ondo, Honarabul Oluwole Emmanuel Ogunmolasuyi daga mazabarsa saboda gazawa.
Gwamnan jihar Ekiti ya ce watakila ya shiga takarar Shugaban kasa. Kayode Fayemi ya ce irinsa ake nema a Aso Villa wanda ya san aiki, yake da ilmi da jajircewa.
Wata matar aure, Funmilola Osundare ta sha da kyar, yayin da matsafin saurayinta yayi yunkurin halakata a Akure. Saurayinta ana zarginsa da zama matsafi ne.
Wata kotun majistare da ke zama a Akure, babban birnin jihar Ondo, ta yanke wa Chinaza Njoku, mai shekaru 35 daurin shekaru shida a gidan yarin jihar ta Ondo.
Uwargidan gwamnan jihar Ondo, Betty Anyanwu-Akeredolu a ranar Lahadi, 17 ga watan Afrilu, ta saki wani bidiyo na mijinta yana rawa bayan jita-jitar mutuwarsa.
Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Ondo, ya tabbatar da yin murabus daga kan kujerarsa kamar yadda tanadin doka yace saboda zai nemi mukamin siyasa a zaɓe 2023.
Jihar Ondo
Samu kari