Jihar Ondo
Kwamitin Koli Ta Tsaro a Najeriya, NSC, ta ce Kungiyar Ta'addanci Ta ISWAP ce ta kai harin da aka kai a cocin St Francis da ke Owo, wanda ya yi sanadin rasuwar
Rundunar yan sandan jihar Ondo ta yi watsi da jita-jitan cewa an kai harin ramuwar gayya kan al'ummar Hausawa da ke zaune a yankin Sabo na jihar da kashe wasu.
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu bama-bamai uku da basu tashi ba a cikin cocin Katolika dake garin Owo, jihar Ondo, Kudu maso yammacin Najeri
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayar da tallafin kudi naira miliyan 75 ga wadanda harinOwo ya cika da su da kuma cocin da abun ya faru.
Tsohon kwamishinan labarai na Ondo, Donald Ojogo, ya bayyana cewa da bam aka yi amfani wajen kaddamar da harin cocin Owo da ke karamar hukumar Owo a jihar Ondo.
Shugaba Buhari jajanta wa iyalan wadanda aka kashe a cocin a gwamnatin jihar Ondo, inda ya buƙaci hukumomin agajin gaggawa su kai dauki ga wadanda suka jikkata.
Rabaran Andrew Abayomi, daya daga cikin fastocin majami'ar Katolika ta St Francis ta titin Owa-luwa a Owo da ke jihar Ondo, ya labarta yadda aka kaiwa majami'a.
Wani abun ya tashi a cocin St Francis Catholic dake kan titin Owa-luwa a karamar hukumar Owo ta jihar Ondo a ranar Lahadi, 5 ga watan Yuni. Mutane sun jikkata.
Gwamna Rotimi Akeredolu, ya yi martani kan harin yan bindiga kan wani coci a karamar hukumar Owo ta jihar Ondo, ya sha alwashin gwamnatinsa za ta kamo miyagun.
Jihar Ondo
Samu kari