Jihar Ondo
Al'ummar Musulmin jihar Ondo sun bayyana rashin amincewarsu ga shirin da Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar ke shirin yi na dankawa Kiristoci makarantun gwamnati.
Hukumar 'yan sandan farin kaya DSS ta kama wata tawagar 'yan ta'adda da ke aikin garkuwa da mutane, ciki har da wata mata mai shayarwa da suka shahara a Ondo.
Honarabul Akogun Olùgbenga Omole, shugaban kwamitin labarai ne na majalisar Jihar Ondo, ya sha da kyar yayin da ‘yan bindiga suka kai masa farmaki a ranar 31 ga
Akalla matasa hudu ne aka ce iftala'in tsawa ta kashe a Ago Dada, a karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo, lamarin da ya kai ga haifar da zanga-zanga.
Tsohon gwamnan jigar Ondo da ya sauka ya koma jam'iyyar PDP ya bayyana dalilansana ske haɗewa da tsohuwar jam'iyyarsa wato PDP, yace Najeriya na bukatar ceto.
Tsohon gwamnan Kwara kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Abubakar Bukola Saraki, ya roki wakilan PDP na jihar Ondo sun taimaka su zaɓe shi a zaben fidda gwani.
Wani ɗan kasuwa mai siya da siyarwa na Koko a jigar Ondo, ya yi ta maza ya sheke yan bindigan da suka yi garkuwa da shi, kuma ya koma gida lafiya a jihar Ondo.
Gwamna Rotimi Akwredolu na jihar Ondo, ya siffanta takwarorinsa dake goyon bayan Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni a matsayin "Yan damfara, gwamnoni 'yan damfara."
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, jagora na kasa na jam'iyyar APC, ya ce ya taimakawa mutane da dama a kasar nan sun cimma burinsu na siyasa. Tinubu, wanda ke neman ta
Jihar Ondo
Samu kari