Jihar Ondo
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed a jiya ya ce 'yan kasa basu bukatar izinin takwaransa na jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, domin zama a dajikan jihohin kudanci.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya ce yan Nigeria ba su bukatar izinin wani gwamna kafin su zauna a ko wanne yankin kasar. A cewar Mohammed, yan kas
Gwamnan jihar Ondo ya caccaki gwamnan jihar Bauchi saboda goyon bayan da ya bayyana dangane da makiyaya masu yawo da bindigogi kirar AK-47 don kariyar kai.
Ma'aikatar albarkatun kasa ta jihar Ondo ta kame wasu bata-gari dake aikata mummunan dabi'ar noman wiwi a gandun dajin jihar. Za a gurfanar da masu laifin.
A makon nan aka kori Makiyaya da dabbobinsu daga kungurman daji bayan Gwamnati ta kawo doka. Makiyaya da dabbobi 5, 000 sun bar daji bayan Gwamnati ta kawo doka
Basaraken garin Isikan a karamar hukumar Akure ta Kudu a jihar Ondo, Oba Joseph Olu-Ojo ya riga mu gidan gaskiya bayan shafe shekaru 43 a kan karagar mulki. Day
Mataimakin gwamnan jihar Benue ya bai wa gwamnonin jihohin da ke fama da rikicin makiyaya da manona da su bi shawarar da gwamnatin jihar Benue ta yanke a baya.
Wasu matasa sun kai wa kwamishinan ayyukan jihar Ondo, Saka Ogunleye, farmaki yayin da rikicin cikin jam'iyyar APC yake kara ruruwa a tsakanin 'yan jam'iyyar.
Bayan kona gidansa da safiyar yau, Dan gwagwarmayar yarbawa Sunday Igboho ya bayyana cewa, asarar da aka masa sakamakon kona gidansa ya haura Naira miliyan 50.
Jihar Ondo
Samu kari