Jihar Ondo
Kungiyar dattawan arewa sunyi Allah-wadai da kudurin gwamnan jihar Ondo na fatattakar Fulani a dukkan dazukan dakekewaye da jihar. Sunce hakan ya saba doka.
Gwamnatin jihar Ondo a martaninta na maganar gwamnatin tarayya cewa ba ta yadda a fidda makiyaya daga jihar ba, tana zargin Garba Shehu da goyon bayan barna.
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya soki umarnin gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, na korar makiya daga dazukan Jihar saboda tsaro.
An ba Fulani Makiyaya umarni su bar jejin Ondo a Kudancin Najeriya nan da mako mai zuwa. Duk mai bukatar yin kiwo, sai ya yi rajista da hukuma kafin ya yi kiwo.
Gwamnatin Ondo za ta biya tsofaffin Gwamnoni, Mataimakansu fanshon N10bn. A shekarar 2007 ne, gwamnan da ya fara shigo da wannan dokar fansho a jihar ya rasu.
Babban kotun tarayya dake Abuja ta yi watsi da karar da a ka shigar kan a kori gwamnan jihar Ondoa karagar mulki. Kotun tayi gagara gamsuwa da hujjar mai kara.
Gwamnan jihar Ondo ya bukaci gwamnati ta karfafa samar 'yan sandan jihohi domin inganta tsaro da kawar da ta'addanci a Najeriya. Ya kuma yaba da aikin sojoji.
Kennedy Ikantu Peretei, mai magana da yawun jam'iyyar reshen jihar Ondo, ya ce dakatarwar da aka yi musu zai cigaba da aiki har zuwa lokacin da kwamitin ladabat
Wasu 'yan daba a ranar Talata sun kai wa basaraken garin Ode, Oba Sunday Boboye hari a fadarsa da ke Ode, karamar hukumar Akure ta Arewa suka lalata kayayyaki.
Jihar Ondo
Samu kari