Jihar Ondo
Wasu yan bindiga da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun sace faston cocin Deeper Life a garin Irese da ke karamar hukumar Akure ta Kudu na jihar Ondo mai su
Gwamnan jihar Ondo Zai ƙaddamar da buɗe masallacin da ya gina a cikin gidan gwamnatin jiharsa a ranar 4 ga watan Yuni. Yace yana alfahari da gwamnatinsa ta gina
A wata jiha kuwa, an ruwaito cewa, 'yan bindiga sun tare wata motar banki mai dauke makudan kudade, in da suka suka yi awon gaba da wasu adadi da ba a sani ba.
Gwamnatin Ondo tace tana kokarin tabbatar da cewa ta mayar da matasan arewa 45 da aka kama a karamar hukumar Okitipupa da ke jihar zuwa jihohinsu cikin koshin l
'Yan bindiga sun yi awon gaba da wasu ma'aikatan gini a wani yankin jihar Ondo. Sun sace mutane hudu. 'Yan sanda da sauran jami'ai sun shiga neman inda suke.
An bindige wani makiyayi Fulani, Muhammed Maikudi, a dajin Ifira Akoko da ke karamar hukumar Akoko ta Kudu na jihar Ondo, Daily Trust ta ruwaito. Rahotani sun c
Biyo bayan sakin shanu sama 250 da jihar Ondo ta yi ga makiyaya, gwamnatin jihar ta ce wannan ne na karshe, domin kuwa nan gaba idan ta kama shanu gwanjonsu za
Rundunar yan sandan jihar Ondo sun fara bincikar dalilin da ya yi ajalin wasu shanu 22 a jihar Ondo, ana jita-jitar wasu mutane ne suka sa musu guba a ruwa.
Rundunar yan sanda a jihar Ondo ta bayyana kama wasu mutane kimanin 14 da zargin suna da hannu a aikata laifuka a jihar, inji kwamishinan yan sandan jihar.
Jihar Ondo
Samu kari