Omoyele Sowore
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Omoyele Sowore ya ce babu mai hana su fita zanga-zanga a ranar 1 ga watan Oktoban 2024 inda ya ce ana cikin kunci.
Matasan Najeriya sun fara shirin gudanar da zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya karo na biyu a Oktoba. Matasan sun tunkari Bola Tinubu da zafafan bukatu har 17.
Jami'an tsaro na hukumar shige da fice ta Najeriya sun saki Omoyele Sowore jim kadan bayan sun cafke shi bayan ya dawo daga kasar Amurka a ranar Lahadi.
Shugaban kungiyar Concerned Nigerians, Kwamared Deji Adeyanju ya yi ikirarin cewa jami'an hukumar DSS sun cafke Omoyele Sowore a filin jirgin Legas.
A yayin da daruruwan 'yan Najeriya ke kukan cewa kamfanin MTN ya rufe masu layinsu duk da cewa sun yi masa rijista da NIN. Mun yi bayanin hanyar bude layukan.
A karshe, Gwamnatin Tarayya ta janye tuhumar da ta ke yi wa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyole Sowore kan zargin cin amanar kasa.
Omoyele Sowore ya bayyana kadan daga abubuwan da ya yi na tallafawa Peter Obi ya tsira daga tsige shi a shekarun baya da kuma wajen takarar shugaban kasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Kwamrad Omoyele Sowore ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin abokin harkallar Godwin Emefiele.
Dan takarar shugaban a AAC ya gamu da tasku yayin da mabiyansa 'yan takarar gwamna suka bayyana barinsa saboda wasu dalilai. Yanzu haka dai ba sa tare dashi.
Omoyele Sowore
Samu kari