Ohanaeze Ndigbo
Yan Najeriya musamman lauyoyi sun shiga jimami sakamakon rasuwar kwararren lauya masanin kundin tsarin mulki Farfesa Ben Nwabueze yana da shekaru 92.
An sanar da mutuwar Shugaban Ohanaeze Ndigbo, George Obiozor, a daren Laraba, 28 ga watan Disamba, 2022 bayan gajeruwar rashin lafiyar da yayi fama da shi.
Kungiyar dattawan Inyamurai mai suna Ohanaeze Ndigbo ta karyata rahoton da ke ikirarin cewa an kashe yan arewa 100 a yankin kudu maso gabas cikin mako daya.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi watsi da kiran da aka yi mata na sauya sunan jami’ar NSUKKA zuwa na Marigayiya Sarauniyar Ingila.
Ohanaeze Ndigbo ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na yin wa'adi daya idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Kungiyar kare hakkin yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, ta yi kira da yan siyasa da dattawan Igbo su daina rokon Shugaba Muhammadu Buhari ya saki.
Kungiyar kare muradun kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo ta lashi takobin kauraewa zaben 2023 muddin Shugaba Muhammadu Buhari bai saki Nnamdi Kanu a 2022.
Ohanaeze Ndigbo Worldwide, kungiyar raya al'adu ta Igbo, ta nemi 'Yan asalin yankin Biafra (IPOB) da su daina tursasa dokar zaman gida a yankin kudu maso gabas.
Kungiyar matasan Arewa (AYFC) ta mayar da martani ga kungiyar Ohaneaze kan sharhin da ta yi kan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi game da mulkin karba-karba.
Ohanaeze Ndigbo
Samu kari