Ohanaeze Ndigbo
Alhaji Shettima Yerima ya ce ‘Yan Kudu maso Gabas ba su shirya mulkin Najeriya ba. Shugaban AYCF ya ba Ibo shawarar yadda za su samu mulki.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo a ranar Laraba ta ce akwai yuwuwar jam'iyyar APC ta mamaye jihohin kasar Ibo kafin zaben 2023. Babban sakataren kungiyar ta kasa, Uche Okwukwu, ya sanar da hakan a sakon taya murna da yayi ga sabon gwamnan
Mun ji Dattawan Arewa, Kiristoci, Yarbawa, Ibo da Neja-Delta sun gabatar da bukatu wajen Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wannan shekarar ta 2020.
Kungiyar matasan Ohanaeze Ndigbo ta babbatar ma yan Najeriya cewa ayyukan kungiyar masu fafutukar neman yan Biyafara wanda aka fi sani da IPOB zai zo karashe ne idan kasar ta tsayar da dan Igbo a matsayin shugaban kasa a 2023.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Nduka yana cewa wannan ba aikin kowa bane face wasu Matasan Inyamurai marasa kunya da basu san girman na gaba dasu ba, ya kara da cewa tashin bom din ya nuna matsayin da tabarbarewar tsaro ta kai a Naje
Kungiyar dattawan Igbo wato Ohanaeze Ndigbo ta sha alwashin cewa babu wani da ya isa ya taba bada Hausawa dake zaune a yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Bisa ga wata maganar Rediyo da e rada cewa an kashe yan kabilar Igbo a jihar Kaduna, gwamnatin jihar ta tabbatarwa yan kabilar Igbo cewa su kwantar da hankulans
Gwamna Okorocha na bayyana fatarsa wajen ci gaban Ndigbo. Jim Nwobodo yace yana mai kaunar hazakar Okorocha wajen ganin nasarar Ndigbo
Matasan Ohaneze sun ce basu da hannu cikin rikice rikicen IPOB. Suna gargadin 'yan rajin Biafra su daina cin dununsu