Ogun
Saboda harkar tsaro, Gwamnonin Kudu 6 sun kirkiri Jami’an da za su fara aiki a farkon 2020. Gwamnonin sun kafa Jami’ai domin maganin matsalar tsaro kamar yadda mu ka ji Ranar Laraba, 1 ga Watan Junairun 2019.
Matasan sun kone motocin ne sakamakon take wani dan acaba da fasinjan da ya dauko da motar dakon simintin ta yi yayin da suke wuce wa ta garin. Kakakin hukumar tabbatar da biyayya ga dokokin tuki a jihar Ogun, Babatunde Akinbiyi
Gwamnan Ogun ya ce Gwamnati ba za ta ruguza gine-gine domin fadada titi ba. Tausayin Talakawa ne ya sa Gwamna ya fasa rusa gidajensu domin ayi hanya.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana ‘bulalan Malam’ a matsayin babban kalubalen daya fuskanta wajen neman ilimin addinin Musulunci a yayin da yake zuwa makarantar Islamiyya.
Wani magaidanci mai matsakaicin shekaru kuma mamuguncin uba ya dirka ma diyarsa yar shekara 16 cikin shege a jahar Ogun, sa’annan daga bisani ya nemi taimakon wani mai maganin gargajiya wajen zubar da cikin.
Rundunar Yansandan jahar Ogun ta sanar da kama wata mat yar shekara 42 mai suna Temitope Akinola biyo bayan zarginta da ake yi da kwankwada ma jaririyar diyarta fiya fiya bayan kwanaki biyu kacal da haihuwarta.
A ranar Larabar nan da ta gabata ne aka gano wani otel a Shimawa, iyakar da ta raba jihar Legas da Ogun, inda ake amfani da yara mata kanana ana zina da su ana biyansu kudi. An kama maza guda biyu tare da yara mata guda goma...
Gwamna Abiodun yace 40%-50% na mukaman da zai raba za su iya fadawa a hannun Mata. Gwamna ya yi wa Mata albishiri da rabin mukaman Jihar Ogun ne da kuma ba su bashi maras ruwa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana dalilin da ya sanya ya gina wuraren ibada na manyan addinai biyu a kasar na Islama da Kirista a harabar dakin karatunsa dake birnin Abeokuta.
Ogun
Samu kari