Ogun
Yan sandan Jihar Ogun sun kama wani fasto, Peter Omope, kan yunkurin kisa da mallakar makami da aka haramta. An kama faston mai kula da cocin Celestial Church o
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, a halin yanzu yana ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a dakin karatu na Shugaba Obasanjo,
Wani jami'in dan sanda ya mutu garin bude kofa a gidan wani tsohon gwamna. Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da faruwar lamarin, wani jami'i ya koka kan batun.
Wani al'amari mai ban al'ajabi ya afku a yankin Ajuwon da ke jihar Ogun inda wasu mata biyu suka tsere da yara uku sa'o'i 24 bayan tarewarsu a wani gidan haya.
Wuta ta ci wasu mutane 17 yayin da wata tankar mai ta yi hadari ta kama da wuta a wani yankin jihar Ogun. Ba a iya gane fuskokin mutanen da suka mutu ba...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Ogun ta kama wata mata mai shekaru 30, Bola Agbedimu bayan ta kashe kudaden bogi a kasuwar Kila da ke karamar hukumar Odeda a jihar,
Wata Ramota Soliu ta halaka mijin ta, Bello Soliu ta hanyar watsa masa tafasashshen ruwa a anguwar Fulani da ke yankin Iyana Ilewo da ke karamar hukumar Abeokut
Shugabana kungiyar dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi, da yan tawagarsa sun gana da tsohon shugaban ƙasa, Chief Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, jihar Ogun.
Jirgin kasa ya nike wata mata inda ta yi raga-raga a Itoki, cikin Jihar Ogun, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An bayyana yadda matar ta je kan titin jirgin
Ogun
Samu kari