Sarkin Kano
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan yadda take ganin Aminu Ado Bayero bayan matakin Majalisar jihar da kuma hukuncin Babbar Kotu kan rigimar sarauta.
Yayin da ake dambarwa kan sarautar Kano, Kwamishinan 'yan sanda a jihar, Salman Garba ya magantu kan yadda zai yi aiki a jihar duk da rigimar sarauta.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta gaggauta shiga tsakani domin hana masu gidan hayar da diyar marigayi Sarki Ado Bayero ke zaune korar ita, mahaifiyarta da kaninta.
Kungiyar mata masu tafsiri a jihar Kano ta ziyarci fadar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II domin nuna goyon bayansu gare shi bayan dawowa kujerar sarauta.
Sarkin Dawaki Babba ya shigar da kara gaban babbar kotun tarayya ya na kalubalantar matakin da gwamnatin Kano ta dauka na rushe sarakunan jihar biyar.
Gwamna Abba Yusuf na Kano ya amince da fitar da Naira biliyan 5.07 domin sayo taki wanda za a rabawa manoma matsayin tallafi a kokarin bunƙasa harkar noma a jihar.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya nemi a sanya masarautu a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya domin kare su daga barazanar rugujewa.
Ɗiyar marigayi Sarkin Kano, Ado Bayero da ke Lagos mai suna Zainab Ado Bayero ta bukaci taimako daga Gwamna Abba Kabir da kuma Muhammadu Sanusi II.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya amince da tura Abdullahi Sarki (Jakadan Garko) domin zama wakilinsa a karamar hukumar Nassarawa kafin tura sabon hakimi.
Sarkin Kano
Samu kari