Sarkin Kano
Bayan bullar kungiyar Wise, gwamnatin jihar Kano ta ba hukumar Hisbah umarnin cafke duk wata kungiya da aka samu tana tallatawa ko rajin kare masu auren jinsi.
Shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Hashim Dungurawa, ya zargi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da goyon bayan Aminu Ado Bayero.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Idris Abdul'aziz ya yi martani kan dambarwar sarautar Kano inda ya kushe matakin dawo da Sanusi II kujerar sarauta.
Shugaban jam'iyyar na kasa, Dr. Major Agbo ne ya barranta NNPP da wasikar ta cikin sanarwar da ya fitar ranar Alhamis a Abuja, inda ya ce matsalar ta cikin gida ce.
Farfesa Umar Labdo ya yi yi magana kan dambarwar sarautar Kano inda ya ba masu rigimar shawara game da shawo kan matsalar ba tare da hannun 'yan siyasa ba.
Wasu fusatattun matasa sun kori wakilin sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi II daga karamar hukumar Karaye inda su ka fasa gilashin motar tawagar wakilin.
Gidauniyar Sheikh Dahiru Bauchi ta gudanar da taron zikirin Juma'a da yammacin yau a fadar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da ke Nassarawa a jihar.
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yabawa Gwamna Abba Yusuf bisa kokarin da yake yi na kula da ‘yan fansho a da mai da hankali kan ilimin yara mata.
Yayin da ake dambarwa kan sarautar Kano, lauyoyin da ke kare Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero sun janye daga shari'ar da ake yi kan wasu zarge-zarge.
Sarkin Kano
Samu kari