Yan wasan Kannywood
Yanzu muke samun labarin rasuwar fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Suleiman Alaƙa. An ce jarumi Suleiman ya rasu ne a yau Litinin, 22 ga Yuli.
Bayan bikin cika shekaru 10 da kafuwa, tashar Arewa 24 ta kawo sababbin zafafan shirye shirye guda uku da suka hada da Arewa Gen Z, Jaru Road, Climate Change Africa.
Wani masanin kiwon lafiya, Ibrahim Musa ya wallafa wasu kura-kuran da ya ce an tafka su a fitacce shirin Kannywood mai dogon zango na Labarina zango na 9.
Sakamakon yawan cin kashin da ake yi mata a shafukan sada zumunta, fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta fara mayar da martani ga masu zaginta.
Wasu daga cikin jarumai da mawakan Kannywood sun fito sun nuna adawa da tsulawa Dan Bilki Kwamanda bulala da aka yi, kamar yadda wani bidiyo da yadu ya nuna.
A yammacin Asabar din nan matasa, musamman masu fafutukar kare hakkin dan Adam a Kano su ka fara kururuwar gano wata kungiya mai yada mugun nufi a Kano.
Fitacciyar 'yar TikTok, Sadiya Haruna ta bankada komai kan ainihin abin da ya haddasa rabuwarta da Al'ameen G-Fresh bayan ta amince ta aure shi tun farko.
Rahotanni sun tabbatar da cewa kocin kungiyar Super Eagles, Finidi George ya yi murabus daga mukaminsa yayin da ake shirin dauko sabon koci daga kasar ketare.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Gabon ta shawarci 'yan mata masu shirin shiga harkar fim da su hakura. Jarumar ta ce yin aure ko karatu shi yafi musu a rayuwa.
Yan wasan Kannywood
Samu kari