Labaran NNPC
Kungiyoyin fararen hula sun hada tawaga ta musamman mai mutane 50 domin gano gaskiya kan halin da matatar NNPCL ta Fatakwal ke ciki ga yan Najeriya.
'Yan Najeriya za su fara cin moriyar ragin farashin fetur. Kungiyar IPMAN ya ce za ta sayar da litar fetur a farashin Dangote. An sa ranar fara ganin ragin.
Domin tabbatar da ragin da ta yi ya isa ga talakan Najeriya, matatar man Ɗangoe ta kulla yarjejeniya da gidajen man NRS, za ta fara sayar da fetur kai tsaye.
Kamfanin NNPCL ya rage farashin fetur daga N1,020 zuwa N899 kan kowace lita, ana sa ran ƙarin ragin farashi kafin Janairu 2025 saboda faɗuwar farashin mai.
NNPC ya ce tsohuwar matatar Fatakwal na aiki, tana samar da man fetur da dizel, bayan gyaran dala biliyan 1.5; kamfanin ya roki jama'a su daina yarda da jita jita.
Matatar Dangote ta nemi NNPCL ta rika fadin labari yadda ya ya ke. Matatar na martani ne kan cewa ta ranci Dala biliyan daya domin ta fara gudanar da aiki.
Kungiyar 'yan kasuwar man fetur ta MEMAN ta ce an samu saukin farashin man fetur daga N971 zuwa N970 a watan Disamba saboda saukin danyen mai a duniya.
Kamfanin man NNPCL ta tafka asara. Wannan ya biyo bayan tashin gobara ana tsaka da sauke fetur. Duk da jami'an kashe gobara sun isa wurin, wutar ta ci iya cinta.
NNPCL ya karbi bashin dala biliyan 1 don tallafawa matatar man Dangote, ya kuma jagoranci sake bude matatar Fatakwal da samun riba a karkashin Kyari.
Labaran NNPC
Samu kari