Matasan Najeriya
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC), karkashin shugabanta, Nasir Isa Kwarra, ta sanar da cewa za a gudanar da kidayar jama’a a Najeriya a shekarar 2025.
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya amince da ware bas bas domin zirga-zirgar mutane kyauta a fadin jihar baki daya duba da halin kunci da ake ciki.
Matashiya yar TikTok a jihar Sokoto, Hamdiyya Sidi Shareef ta fadi abubuwan da suka faru da ita bayan fitar da wani bidiyo da ake zargin ta ci mutuncin gwamna.
Mai dakin shugaban kasa, Oluremi Bola Tinubu ta jaddada muhimmancin yaki da cin zarafin mata, musamman a karkara inda su ka fuskantar matsaloli da dama.
Masu amfani da soshiyal midiya sun durarwa Hon. Thaddeus Attah kan sanya hular shugaba Bola Tinubu alhalin yana dan jam'iyyar Labour. Ana zarginsa da cin amana.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya rabawa matasa 25 tallafin Naira miliyan 7.5 a garin Onitsha da ke jihar Anambra, a matsayin tallafin sana'a.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin tarayya ya caccaki kalaman jagoran cocin katolika a Sakkwato, Mathew Kukah na cewa bisa kuskure Tinubu ya samu mulki.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya gargadi matasa da ɗalibai da su guji amfani da miyagun ƙwayoyi, inda ya tuno da lokacin da ya so fara shan taba.
Kungiyar daliban Najeriya (NANS) ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya gaggauta magance yunwa da wahalar tattalin arziki da ke addabar 'yan kasar nan.
Matasan Najeriya
Samu kari